Harin da aka kai da wata mota a wannan safiyar yayi kuma jikkata mutune sama da 200.
Wasu rahotanni na daban sun ce an yi ta harbe-harbe daga bisanin harin, lamarin da yayi sanadin mutuwar fararen hula da dama da kuma jami'an tsaro.
An dai kai hari ne a harabar ma'aikatar tsaron kasar dake Kaboul.
Tuni dai shugaban kasar Ashraf Ghani ya fitar da sanarwar yin allawadai da wannan harin.288